iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A wani lokaci yau Laraba ne shugaban kasar Iran, Ibrahim Ra’isi, zai gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putin.
Lambar Labari: 3486840    Ranar Watsawa : 2022/01/19